<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Yesu, Mai Ceto, 'na Kiranku Yau LW160</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu, Mai Ceto, 'na kiranku yau,
 Ko kuna ji, ko ba ku ji.
 Gara ku kasa mar kunne da kyau,
 Sanadin ceto ne shi.

[V2]
 KORUS
 Ko kuna ji, ko ba ku ji,
 Yesu Mai Cetonku
 Kiranku yau ya ke yi.

[V3]
 2) Ba inda ba shi, shi mai kiran nan,
 Ba shakka dai, gaskiya ne.
 Kusa da kowa, shi Mai Taimakon,
 Ga shi kurkusa da ku.
 Korus

[V4]
 3) Yaya sunansa, shi mai kiran nan?
 Shi Yesu ne, shi Aikakke,
 Kristi, Dan Allah ma, Maɗaukaki,
 Babu kama tasa dai.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>160</hymn_number>
</song>